The Nationwide League One (NLO) has appointed Muzammil Dalha Yola as its new Media Representative…
Year: 2025
Lakurawa Sun Kashe Ma’aikatan Kamfanin Airtel 3 A Jihar Kebbi
Mako guda bayan kashe jami’an ’yan sanda biyu, ’yan ta’addan Lakurawa sun sake kai hari,…
DSS Ta Kubutar Da Mutane 4 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Sokoto
Jami’an Tsaron Farin Kaya (DSS) tare da haɗin gwiwar wasu hukumomin tsaro, sun ceto wasu mutum…
Kotun Daukaka Kara Ta Bayar Da Umarnin Sake Sauraren Shari’ar Ricikin Masarautar Kano
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta bayar da umarnin sake sauraron shari’a kan rikicin masarautar…
An Gurfanar Da Matasan Da Ake Zargi Da Haura Gidajen Jama’a Da Yi Mu Su Kwace A Unguwar Medile Kano
Rundunar yan sandan jahar Kano ta gurfanar da wasu matasa hudu a gaban kotun majistiri mai…