An gano ƙanƙara mai shekara fiye da miliyan ɗaya a duniya

Masana kimiyya a nahiyar Turai sun gano ƙanƙarar da watakila ake ganin ita ce mafi daɗewa…

NAPTIP ta kuɓutar da mutum 285 da aka yi safararsu zuwa Kano a 2024

Hukumar yaƙi da safarar mutanen da Najeriya, NAPTIP, reshen jihar Kano ta ce ta kuɓutar da…

China ta yi alƙawarin taimaka wa Najeriya a fannin tsaro da tattalin arziki

Najeriya da China sun amince su ƙarfafa haɗin gwiwa a fannin makamashi, da tsaro, da harkokin…

Za a ƙara kuɗin kiran waya a Najeriya – Gwamnatin Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da shirin ƙara kuɗin kiran waya da na data, nan ba da…

Gwamnan Bauchi ya miƙa yaran da aka sace ga iyayensu

  Gwamnan Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Mohammed ya miƙa yara uku da aka sace daga jihar…

An kama mota cike da yara 59 da aka sace

’Yan sanda sun kama wata mota ɗauke da ƙananan yara 59 ’yan shekara huɗu zuwa 12…

Daga ƙasashen waje Boko Haram ke samun makamai da kuɗaɗe —Shugaban sojoji

  Najeriya ta bukaci Majalisar Ɗinkin Duniya da ta binciki hanyoyin samun horo da kuɗaɗe ’yan…

Kungiyar ASSOMEG Ta Taya Ibrahim Waiya Murnar Samun Kwamishinan Yada Labarai Na Jihar Kano

  Kungiyar Mawallafa Jaridun Yanar Gizo ta The Association of Online Media Guild ASSOMEG ta taya…

WAYYA HOLDS MAIDEN MEETING WITH MANAGEMENT STAFF, HEADS OF AGENCIES

  Kano State Commissioner of Information, Comrade Ibrahim Abdullahi Wayya, has held his maiden meeting with…

Hamada Gala Cup : Wasannin Kofin Suna Ranar Laraba

  *Hamada Gala cup* *Wasan kofin suna ranar laraba* Laraba 8/1/2025 12Am *1.fc fari untd* Vs…