A Daren jiya Lahadi ne Mai Martaba Sarkin Gaya Alhaji Aliyu Ibrahim Abdulqadir Ya Jagoranci Rufe Tafsirin Karatun Al-Qur’ani Mai Girma Wanda Ake Gudanarwa duk Shekara Cikin Watan Ramadan a Harabar Fadar Dake Gaya Kano .
Lokacin Rufe Tafsirin Alkur’ani Mai Girman, Wanda Wasu Daga Cikin Hakiman Masarautar ta Gaya Suka Sami damar halartta tare da Sauran al’ummar Gari.
Wannan na kunshe a cikin wata sanarwa da Jami’in Yada Labarai Na
Masarautar Gaya,
Auwalu Musa Yola, yw sanyawa hannu tare da rabawa manema labarai a daren jiya.
- Fadar Sarkin Musulmi ta ce a fara duban watan sallah daga ranar Litinin
- Auwal Jos Yabi Ka’idar Siyan Shinkafar Da Kungiyar AOJF Ta Siyar Masa:Jaridar Idongari.ng
Auwal Musa ya ce Tafsirin Alkur’ani Mai Girma Wanda Malam Shehu Hassan Gaya Yake Gabatarwa duk Shekara a Fadar.