Ambaliya ruwa ta haifar da asarar rayuka a Maraɗi an Jamhuriyar Njar

Spread the love

Mamakon ruwa sama da ake samu a ‘yan kwanakin nan a wasu sassan ƙasar Jamhuriyar Nijar ya haddasa mummunar ambaliyar ruwa a yankin Maraɗi na ƙasar.

Ambaliyar ta haifar da asarar rayukan mutanen da ba a iya tabbatar da adadinsu ba.

Haka kuma ɗaruruwan gidaje ne suka rushe, yayin da titunan da dama suka lalace, sakamakon ambaliyar.

Ambaliyar ta yi munin da aka jima ba aga irinta ba

A shekarun baya-bayan nan an jima ba a ga ɓarnar ambaliya ruwa irin wannan a garin Maraɗi ba.

DANDALIN KANO FESTIVAL

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *