An ga watan azumin Ramadan na 2025 a Saudiyya

Spread the love

Rahotanni na cewa an ga jinjirin watan azumin Ramadan a ƙasar Saudiyya, a yau Juma’a, 28 da watan Fabrairu.

Shafin Inside the Haramain ne ya ruwaito hakan, inda ya ruwaito cewa, “an ga jinjirin watan Ramadan na shekarar 1446 wato shekarar 2025 a Saudiyya.”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *