An kama mota cike da yara 59 da aka sace

Spread the love

’Yan sanda sun kama wata mota ɗauke da ƙananan yara 59 ’yan shekara huɗu zuwa 12 da ake zargin sato su aka yi a Abuja.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *