Gwamnatin Jihar Filato ta sassauta dokar hana fita da ta sa a garin Jos.
Gwamna Caleb Mutfwang ya sassauta dokar ta awa 24, inda yanzu za ta fara aiki daga karfe 2 na rana zuwa 6 na yamma.
- Ƙungiya ta yi watsi da buƙatar ɗauke cibiyar NCC daga Kano
- Mun kama sojan da ya harbe saurayi yayin zanga-zanga a Zariya — Sojoji