Ɗaya daga cikin manyan kamfononin sadarwa na Amurka -AT&T- ya ce an fitar da bayanan abokanan huldarsa sama da miliyan bakwai da rabi makwanni biyu da suka gabata.
A cikin sanarwar da kamfanin ya fitar, ya ce lamarin ka iya shafar sama da asusun mutane miliyan sittin da biyar.
Kamfanin ya kuma ce yana bincike kan lamarin.
kamfanin ya ce baya da shaidar dake nuna anyi wa rumbun bayanansa kutse, kuma yana ci gaba da tuntubar kwastomominsa kan lamarin.
- Idongari.ng Facebook Latsa domin Samun labarai Da Dumi-dumin su
- Sabon Rikicin Siyasa Ya Kunno Kai Tsakanin Gwamna Uba Sani Da Nasir El-Rufa’i.
- Yan Sandan Kano Sun Cafke Matashin Da Ake Zargi Da Yi Wa Wani Mutum Yankan Rago.