Bani da matsala idan Chelsea ta kore ni – Pochettino

Spread the love

Kocin Chelsea Mauricio Pochettino ya ce ‘babu wani tashin hankali’ idan na bar Chelsea a karshen kakar nan.

Kocin na Chelsea ya yi kira da a daina yaɗa wannan jita-jitar mara amfani bayan nasarar da ya yi a kan Tottenham a makon jiya.

Kocin Dan Argentina ya ce matuƙar zai ci gaba da zama a ƙungiyar to dole tawagarsa da kuma masu kungiyar su sanya buri guda a gabansu domin cimma shi.

Kocin dai yanzu yana mataki na bakwai yayin da Manchester United ke mataki na takwas kuma kwallo ce ta raba tsakanin kungiyoyin biyu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *