Wata jiha a Indiya ta haramta cin naman shanu a bainar jama’a

Jihar Assam da ke arewacin Indiya ta haramta cin naman shanu a bainar jama’a, ciki har…

Mai maganin gargajiya ya harbi kansa yayin gwajin maganin bindiga

  Wani mai maganin gargajiya, Ismail Usman, ya ɗirka wa kansa harsashi a lokacin da yake…

Yan majalisa Birtaniya sun goyi bayan ƙudirin dokar taimaka wa marasa lafiya su mutu

Yan majalisar dokokin Birtaniya sun goyi bayan daftarin ƙudirin da zai halasta taimaka wa marasa lafiya…

Kasuwar Yankaba Za Ta Fara Tantance Masu Talla Biyo bayan Daura Aure Kan Naira 500 A Kano

Shugaban kasuwar kayan Gwari ta Yankaba dake jahar Kano, Alhaji Aminu Lawan nagawo, ya bayyana cewa…

Ana Zargin Matar Wani Limami Da Bubbuga Masa Dutse Akansa.

An garzaya da Wani limamin masallaci sashin bayar da agaji gaggawa dake asibitin Murtala Muhammed Kano, …

An ɗauki mata 30 aikin koyar da biranya shayar da jaririnta

Gidan ajiyar namun-daji na Dublin Zoo ya ɗauki jerin wasu uwaye masu shayarwa domin tallafa wa…

Kallo Ya Koma Sama: Yadda Aka Gudanar Da Shagalin Bikin Aure Mai Cike Da Abun Mamaki A Kano.

Daga Dauda Muhammed Baban Ameera. Wasu ma’aurata sun tsayar da komai cak yayin da suka bayyana…

An gano wani kogo a duniyar wata

A karon farko masana kimiyya sun gano wani kogo a duniyar wata. Zurfinsa ya kai mita…

Hukumomi A Chaina Sun Kama Wani Mutum Da Ya Kunso Macizai 100 A Wandonsa.

Hukumomin hana fasa kwabri a China sun kama wani mutum da ke ƙoƙarin fataucin macizai sama…

Ɓarawon Da Ya Je Sata Ya Ɓuge Da Bacci Saboda Sanyin AC

Wani lamari mai ban al’ajabi ya faru a birnin Lucknow a Jihar Uttar Pradesh da ke…