Katota Ta Kawo Mota Ta SCID Kano Amma Babu Dukiyar Dake Ciki : Barista A.S. Bawa

Lauyan da yake zargin wasu jami’an hukumar Karota da dauke masa mota ba tare da saninsa…

Yan Sanda Za Su Binciki Wasu Yan Karota Kan Batan Kudin Wani Lauya A Cikin Motar Da Suka Dauka

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta tabbatar da karbar korafin wani lauya mai suna, Barista Ahmad…

Gwamnatin Kano Ta Karɓi Rahoton Binciken Kwamishinan Da Ake Zargi Da Belin Danwawu

Kwamitin da gwamnatin jihar Kano ta kafa domin binciken zargin kwamishinan sufurin jihar Ibrahim Namadi da…

Rahotan DSS Ya Bankado Yadda Kwamishina Namadi Ya Karbi Dala $30,000 Don Ya Karbi Belin Dilan Kwaya.

Rahoton da hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta fitar ya bayyana cewa komishinan sufuri na…

Gwamnatin Nigeria Ta Kafa Kwamitin Bincike Kan Kisan Matafiya A Edo

Gwamnatin Najeriya tare da haɗin gwiwar gwamnatin jihar Edo ta kafa kwamitin bincike kan kisan matfiya…

Tsohuwar ministar mata Uju Kennedy na amsa tambayoyi a hukumar EFCC

Jami’an hukumar EFCC, mai yaƙi da cin hanci da Rashawa a Najeriya sun gayyaci tsohuwar ministar…

Nijeriya ce ƙasa ta 140 mafi rashawa a Duniya

  Nijeriya ta zama ƙasa ta 140 a cikin jerin ƙasashen da aka fi tafka cin…

EFCC ta kama jami’an Gwamnatin Katsina kan sace tallafin N1.3b

Hukumar Yaki da Masu Karya Tattalin Arziƙi (EFCC) ta tsare jami’an gwamnatin jihar Katsina guda biyar…

An gano ƙanƙara mai shekara fiye da miliyan ɗaya a duniya

Masana kimiyya a nahiyar Turai sun gano ƙanƙarar da watakila ake ganin ita ce mafi daɗewa…

Kenya na bincike kan wani ƙarfe da ya faɗo daga sararin samaniya

Hukumomi a Kenya sun ƙaddamar da bincike kan wani ƙarfe mai nauyin kilogram 500 biyar da…