Rashin tsaro ya ɗaiɗaita ƴan Najeriya sama da miliyan shida

Hukumar Kula da Ƴan Gudun Hijira da Ma su yin Ƙaura ta ce ƴan Najeriya sama…

EFCC ta kama manyan motoci 21 maƙare da kayan abinci

Hukumar EFCC mai yaƙi da yi wa arzikin ƙasa ta’annati ta sanar da kama motocin dakon…

Gwamnatin Kano ta bankado haramtattun gine-gine 68

Hukumar Tsara Birni ta Kano KNUPDA ta sanar da bankaɗo wasu haramtattun rukunin gine-gine 68 da…

EFCC ta ƙwato naira biliyan 60 a cikin kwana 100 – Olukoyede

Shugaban hukumar yaƙi da yi wa tattalin arzikin ƙasa ta’annati ta EFCC, a Najeriya, Mista Ola…

Yawan marasa aikin yi ya ƙaru a Najeriya bayan cire tallafin man fetur

Adadin marasa aikin yi a Najeriya ya karu zuwa kashi biyar cikin 100 a rubu’i na…

Ana neman wadanda suka fitar da dala miliyan shida da sa-hannun bogi na Buhari

Mai bincike na musamman da Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya nada ya bukaci hukumar yan sanda…

Ta’ammali Da Miyagun Kwayoyi Na Haddasa Ta’addanci A Borno — NDLEA

Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA ) ta yi kira ga…

EFCC ta gayyaci shugabanin jami’o’in Najeriya da ake karbar kudin makaranatar da dala

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya EFCC, ta kafa wani kwamiti kar takwana…

EFCC na bincike kan yarjejeniyar Nigeria Air – Keyamo

Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya Festur Keyamo ya ce hukumar yaki da cin hanci da…

Mun gano wata ƙungiyar addini da ke samar wa ‘yan ta’adda kuɗi – EFCC

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFCC ta ce ta gano hannun wata…