Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Da Bulala 150 Ga Wanda Aka Samu Da Laifin Kunnawa Mutane Wuta A Masallaci

Babbar kotun shari’ar addinin Muslunci dake zaman, a unguwar Danbare Kano, ta yankewa matashin nan Mai…

Kotu Ta Umarci Rundunar Yan Sanda Ta Kasa Ta Binciki Abdullahi Abbas Da Fa’izu Alfindiki Kan Zargin Bata Sunan Gwamnan Kano

  Babbar kotun shari’ar musulunci dake zamanta a kasuwar kurmi Kano, ta bai wa mataimakin babban…

Kotu Ta Yankewa Ummin Mama Hukunci Saboda Yada Badala A Tiktok

Kotun shari’ar addinin musulinci dake zamanta, a hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta yankewa Rukayya Ibrahim…

Wani Alkali Ya Yi Fatali Da Tayin Cin Hanci Don Ya Saki Yar Tiktok Mai Yada Bidiyon Batsa A Kano

  Rundunar yan sandan jihar Kano ta gurfanar da matashiyar yar Tiktok dinnan mai suna, Rukayya…

Kano: An Ci Gaba Da Sauraren Shari’ar Fashin Babura Dauke Da Muggan Makamai A Garin Guringawa.

Kotun majistire mai Lamba 32 dake zaman ta a unguwar NormanSland ta ci gaba da sauraren…

Miji ya yi yunƙurin kashe matarsa kan zargin maita a Kano

  Kotu ta tsare wani magidanci a gidan yari kan zargin barazana ga rayuwar matarsa da…

Yan Sanda Sun Gurfanar Da Mutane 2 Bisa Zargin Satar Motoci A Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta gurfanar da wasu matasa  biyu da suka hada Bashir Adamu…

Wata Yar Tiktok Ta Fashe Da Kuka Bayan Yan Sandan Kano Sun Gurfanar Da Su Saboda Yada Kalaman Fitsara

  Kotun majistiri mai 47 dake NormanSland Kano, karskashin jagorancin mai shari’a, Hadiza Muhd Hassan, ta…

Yan Sandan Kano Sun Gurfanar Da Wasu Mata Da Ake Zargi Da Yin Barin Zance Ga Wata Mata

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta gurfanar da wasu mata biyu, a gaban kotun shari’ar addinin…

Shugaban APC A Kano Abdullahi Abbas Da Fa’izu Alfindiki Sun Bayyana A Gaban Kotu Kan Zargin Batanci Ga Gwamna Abba Kabir Yusuf.

Babbar kotun shari’ar addinin musulinci ta kasuwa, karkashin jaorancin mai shari’a Abdu Abdullahi Waiya, ta ci…