Kotun Majalisar Ɗinkin Duniya ta kada kuri’ar amincewa da umurtar Isra’ila ta dauki dukkan matakan dakatar…
Category: KOTU
Kotun ƙoli ta tabbatar da hukuncin daurin shekara 5 kan Farouk Lawan
Kotun koli ta tabbatar da hukuncin shekara biyar da aka yankewa tsohon dan majalisar wakilai Farouk…
An aiwatar da hukuncin kisa na farko ta hanyar amfani da sinadarin nitrogen a Amurka
Jihar Alabama ta Amurka ta zartar da hukuncin kisa a karo na farko ta hanyar amfani…
Babbar kotun jahar Kano ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wasu yan bijilanti 5 kan kashe wani matashi
Wata babbar kotu a jihar Kano ta yanke wa wasu `yan bijilanti biyar hukuncin kisa ta…
Kano:Hukumar Hisba ta gurfanar da wasu mata bisa zarginsu da haifar da hatsaniya da Karuwanci a Sabuwar Gandu da Sabongari
Hukumar Hisbah ta jahar Kano, ta gurfanar da wasu mata 4, a gaban kotun shari’ar…
An yanke wa wani mutum hukuncin kisa kan tayar da gobara a Japan
An yanke wa wani ɗan kasar Japan hukuncin kisa bisa samunsa da laifin tayar da gobara…
Kisan Ummita: Kotu ta sanya ranar yanke hukunci ga Frank Geng Quarong
Babbar kotun jahar Kano mai namba 17, karkashin jagorancin mai shari’a, Sunusi Ado Ma’aji, ta sanya…
An tasa ƙeyar Danbilki Kwamanda zuwa gidan yari a Kano
An kama wani babban ɗan’adawa a Kano Danbilki Kwamanda tare da tasa keyarsa zuwa gidan yari.…
Wata kotu ta yanke wa matashin da yan sandan Kano suka gurfanar hukunci, bisa samun sa da Danbuda a kugunsa
Kotun shari’ar addinin muslinci dake zaman ta a unguwar Gama Kano, ta yankewa wani matashi mai…
Emefiele ya musanta sabbin tuhume-tuhume a kansa
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele ya musanta aikata tuhume-tuhume 20 da hukumar EFCC mai…