Wata kotu ta yanke wa matashin da yan sandan Kano suka gurfanar hukunci, bisa samun sa da Danbuda a kugunsa

Kotun shari’ar addinin muslinci dake zaman ta a unguwar Gama Kano, ta yankewa wani matashi mai…

Emefiele ya musanta sabbin tuhume-tuhume a kansa

Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele ya musanta aikata tuhume-tuhume 20 da hukumar EFCC mai…

Yan sandan sun gurfanar da wanda ake zargi da sare Danyatsan matashi da Adda a Kano.

Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta, a unguwar Gama PRP Kano, ta tsare wani matashi…

Kotu ta bayar da umarnin kama Dakta Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi

Kotun Shari’ar Musulunci a jihar Bauchi da ke arewacin Najeriya, ta mayar wa da waɗanda suka…

Kotu ta yanke wa wani mutum hukuncin daurin watanni 9 bisa samunsa da laifin satar babur a ma’aikatar gwamnatin Kano.

Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta, a unguwar Gama PRP Kano, ta yanke wa wani…

An gurfanar da wasu mutane 3 bisa zarginsu da cin amana, zamba kan siyan amfanin Gona N80m a Kano.

An gurfanar da wata mata mai suna A’isha Ibrahim Hadejia, mai shekaru 38 a duniya, wadda…

Kotun koli ta dawo wa da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Kujerarsa

Kotun ƙolin Najeriya ta tabbatar da nasarar da Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP ya samu…

Yan sanda sun gurfanar da wani mutum bisa zarginsa da harkarlar filayen bogi a Kano.

Jami’an yan sanda sun gurfanar da wani matashi mai suna Usaini Ayuba mazaunin garin Inusawa a…

Kotu ta aika matashi da babansa a gidan yari bisa zargin kashe limam a Kano

Wata babbar kotun majlistare a Kano ta ba da umarnin tsare wani matashi da mahaifinsa, bisa…

Yan sanda sun gurfanar da miji da mata da ake zargi da sace wata matashiyar budurwa a kudancin Kano.

An gurfanar da wasu ma’aurata a gaban kotun Majistiri mai namba 54, dake Normand’Sland Kano, karkashin…