Gadar Sabon Titi Da Makotan Unguwanni Na Cikin Barazana A Daminar Bana.

    Mazauna unguwannin, da suke daura da gadar karkashin kasa ta sabon titin zuwa Madobi…

Gwamnatin Tarayya Ta Alakanta Ambaliyar Ruwan Mokwa Da Rashin Ka’idar Gine-gine

Gwamnatin Najeriya ta ce sauyin yanayi da rashin bin ƙa’idar gine-gine da rashin gyara magunan ruwa…

Uba Ya Harbe Ɗansa Har Lahira Saboda Zaton Biri Ne

Wani yaro ɗan shekara 15 ya rasa ransa bayan mahaifinsa ya harbe shi bisa kuskure, yana…

Tchiani Ya Zargi Najeriya, Faransa, China Da Amurka Wajen Cutar Da Nijar

Shugaban sojin Nijar, Janar Abdourahmane Tchiani, ya zargi Najeriya da haɗa baki da Faransa da China…

Na Kai Dan Uwana Asibiti Bayan Daure Shi Shekaru 10: Abdussalam Dandukulle

  Mutuminan mai suna ,Abdussalam Dandukulle, mazaunin garin Wailare dake karamar hukumar Makoda Kano, wanda ake…

Tinubu Zai Ciyo Bashin Naira Tiriliyan 39 Daga Kasashen Waje

Shuganan Kasa Bola Tinubu ya aike wa Majalisar Wakilai takardar neman amincewarta domin ya ciyo bashin…

Gwamnatin Gombe Zata Gina Mayankar Dabbobi Kan Biliyan 3

Gwamnatin Jihar Gombe ta sanya hannu kan yarjejeniyar Naira biliyan uku domin gina mayankar dabbobi ta…

Ƙasa Tana Cikin Wahala: Kiran Gaggawa Ga Gwamnatin Tarayya Da Masu Ruwa Da Tsaki Kan Kuncin Rayuwa: IHRC-RFT

Abuja, Najeriya — Halin da Najeriya ke ciki na tattalin arziki ya kai wani mummunan mataki…

Ana Zargin Ma’aikacin NRC Da Satar Waya.

Hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya, NRC ta tabbatar da kama ma’aikacinta mai suna Gift Eseeli, mai…

Kano: Matasa Sun Rasu A Yunkurin Kama Wanda Ake Zargi Da Tura Alert Na Bogi

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wasu mutane uku, a cikin wani…