Gwamnatin Kano Ta Dakatar Da Sanya Tallan Maganin Gargajiya A Fina-Finai

    Hukumar Tace Fina-Finai da Ɗab’i ta Jihar Kano, ta sanar da dakatar da duk…

Gwamnati Za Ta Sayar Da Gidaje 753 Da EFCC Ta Kwato A Hannun Emefiele

  Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta sayar da gidaje 753 da aka ƙwato daga…

Queen Zeeshaq Za Ta Shiga Daga Ciki

Zainab Ishaq Muhammad, wadda aka fi sani da ‘Queen Zeeshaq’ za ta shiga daga ciki a…

Digiri Dan Kwatano : Majallisa Ta Amince A Ba Wa Dan Jaridar Da Ya Bankado Digirin Bogi Tsaro.

Majalisar Wakilan Najeriya ta amince da a ba wakilin jaridar Daily Nigerian ta intanet a Najeriya,…

Ya Mutu Yana Kokarin Satar Wayar Lantarki A Kano

  Al’ummar unguwar Kundila dake karamar hukumar Tarauni Kano, sun wayi garin yau litinin da tsintar…

Gwamna Abdulrazaq Ya Jajanta Wa Wadanda Hatsarin Jirgin Ruwan Gbajibo Ya Rutsa Da Su

Gwamnan jihar Kwara AbdulRahman AbdulRazaq ya aika ta’aziyya ga iyalan mutane 37 da hatsarin kwale-kwalen Gbajibo…

Mutane 7 Sun Mutu 11 Sun Jikkata A Hadarin Mota A Niger.

Mutane 7 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu goma sha daya suka samu munanan raunuka…

Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 15 Sun Raunata 3 A Jihar Kebbi

  Gwamnatin jihar Kebbi ta jajanta wa al’ummar Waje da ke karamar hukumar Danko Wasagu sakamakon…

Tsantsar Talauci Ne Ya Haifar Da Matsalar Tsaro : Gwamna Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya ce tsansar talauci da koma bayan tattalin arziki su ne…

Gwamnatin Kano Ta Dakatar Da Haska Fina-finan Hausa 22

Hukumar tace fina-finai ta Jihar Kano ta dakatar da haska shirin Labarina, Dadin Kowa da wasu…