Matatar Dangote Ta Soma Sayar Da Man Dizel Da Na Jirgin Sama

Matatar mai ta Dangote ta fara sayar da albarkatun man fetur a ranar Talata, wani muhimmin…

Gwamnati ta ƙara kuɗin lantarki a Najeriya

Hukumar kula da wutar lantarki a Najeriya ta amince da ƙara kuɗin wuta ga abokanan hulɗarsu…

Fiye da mutum 120 sun maƙale cikin ɓuraguzai bayan girgizar ƙasar Taiwan

Hukumomi a Taiwan sun tabbatar da maƙalewar mutum 127 cikin ɓuraguzan gini sakamakon girgizar ƙasar da…

Gwamnatin Tarayya Ta tallafawa Manoman Citta Da Naira Biliyan 1.6

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta ware naira biliyan 1.6 domin tallafa wa manoman  citta a…

Kungiyar Arewa Online Journalist Ta Samu Tallafin Buhunan Shinkafa Daga Fatima Aliko Dangote

Daga: Mujahid Wada Musa Kano Hajiya Fatima Aliko Dangote, ta bayar da tallafin buhunan shinkafa 109,…

Farashin Kayayyakin Masarufi Na Ci gaba Da Tashi A Najeriya

‘Ƴan Najeriya na ci gaba da kokawa bisa yadda kayayyakin masarufi ke ci gaba da tashi…

Auren ɗan shekara 63 da ‘yar 12 ya harzuƙa mutane a Ghana

Wani hamshaƙin ɗan gargajiya mai shekara 63 ya fusata jama’a a Ghana bayan ya auri wata…

An buga wawar buhunhunan kayan abinci a Kebbi

Wasu mazaunan jihar Kebbi sun auka cikin wani gidan ajiyar kaya na gwamnati a unguwar Bayan…

Karancin Ruwan Sha Ya Sanya Kungiyar Ci Gaban Al’umma Da Gidauniyar Marigayi Ghali Na’abba, Fara Rabon ruwan A Birnin Kano

Karancin Ruwan Sha da na amfanin Yau da kullum ya sanya wata Ƙungiyar cigaban Al’umma ta…

Ana Zargin Wani Dan Kasar Chaina Da Yi Wa Yar Direbansa Ciki A Kano.

Ana zargin wani dan kasar China mai suna Mr. Shibu, mazaunin jahar Kano, da yi wa…