Sarkin Kano na 14, Muhammadu Sanusi II, ya bayyana yadda tsohon shugaban bankin Access, Herbert Wigwe…
Category: LABARAI
Za mu dauki mataki a kan masu tare motocinmu suna wawar kaya – NARTO
Kungiyar masu manyan motocin dakon kaya ta Najeriya, NARTO, ta ce daga yanzu ba za ta…
Malaman Kano sun sasanta Abba Kabir da Sheikh Daurawa
Gamayyar malaman addinin Musulunci ta jihar Kano ta ce ta sasanta gwamnan jihar Abba Kabir Yusuf…
Za mu tsaurara tsaro a rumbunan ajiye kayan abinci – NEMA
Hukumar kai ɗaukin gaggawa ta Najeiya (Nema) ta ce za ta tsaurar tsaro a rumbunan ajiye…
An karrama ɗan agajin da ya tsinci fiye da naira miliyan 100 ya mayar
Ƙungiyar Izala ta ƙasa, JIBWIS ta karrama wani matashin ɗan agaji da ya tsinci kuɗi sama…
Wasu Yan Daudu Sun Yi Wa Ofishin Hisbah Rotse Tare Da Kwantar Da Tutocinsu A Unguwar Bachirawa Kano.
Wasu matasa da ake zargin Yan Daudu ne sun Yi wa ofishin hukumar Hisbah na yankin…
Mu na Nema wa Gwamna Abba kabir Yusuf Afuwa daga Wajen Mal Ibrahim Aminu Daurawa-Rabiu Kiru.
Daga Nazifi Bala Dukawa An bukaci gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf da ya nemi…
Hukumar Hisbah a Kano Ta Kamo Mata da Maza a gidajen Rawar Solo.
Hukumar Hisbah ta jahar Kano, ta sake cafke wasu Matasa 13, a wuraren da ake zargi…
Hukumar kwashe shara ta jahar Kano ta kaddamar da feshin maganin sauro a Unguwar Badawa
Shugaban hukumar kwashe shara ta jahar Kano (REMASAB), Alhaji Ahmadu Haruna Zago, ya jagorancin aikin feshin…
Masu gidajen burodi sun janye yajin aiki a Najeriya
Ƙungiyar masu gidajen burodi ta Najeriya (AMBCN) ta bayyana cewa ta janye yajin aikin da ta…