Najeriya ta sanya harajin dole ga kamfanonin da ke ɗaukar ma’aikata daga ƙetare

Gwamnatin Najeriya ta sanya harajin dole na shekara-shekara ga kamfanonin da ke ɗaukar ma’aikatan ƙasashen waje.…

A rufe duka layukan da ba haɗa da NIN ba – NCC

Hukumar sadarwa ta Najeriya, NCC ta sake jaddata umarninta ga kamfanonin sadarwar na ƙasar da su…

Jagoran Lauyoyin da Ya jagoranci maka Ado Gwanja, Badamasi.S.Gandu a Kotu bayan Rera wakokin ASOSA da Chass Ya Magantu.

Biyo bayan umarnin da wata babbar kotun jahar Kano , ta bayar na kamo mata mawakin…

Gwamnatin Kano Zata Dafawa Aiyukan Hukumar Hisbah Don Yaki Da Badala A Tsakanin Al’umma.

Gwamnatin jahar Kano, ta sha alwashin dafawa aiyukan hukumar hisbah ta jahar kano wajen yaki da…

Ƴankasuwar Nijar sun yi watsi da ƙayyade farashin shinkafa

Ƴankasuwa a jamhuriyyar Nijar sun bijire wa dokar da ministan kasuwacin kasar ya sanya wa hannu…

Gwamnan Gombe ya jinjina wa yarinyar da ta lashe gasar karatun Al-Ƙur’ani ta duniya

Gwamnan Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya bayyana farin cikinsa game da nasarar da Hajara Ibrahim Dan’azumi…

Abin da ministan kuɗin Najeriya ya ce kan zanga-zangar NLC

Ministan kuɗi a Najeriya, Wale Edun ya ce gwamnati ta ɗauki wasu manyan matakan sauye-sauye a…

Kwastam ta tabbatar da mutuwar mutane a turmutsitsin raba shinkafa

Hukumar kwastam a Najeriya ta tabbatar cewa turmutsutsin da aka yi a baya-bayan nan a cibiyar…

Ma su hakan Kabari sun roki gwamnatin Kano ta fara biyan su Alawus

Kungiyar ma su hakan Kabari reshen jahar Kano, ta yi kira da gwamnatin jahar ta fara…

Gobara Ta Kone Gidan Ƙaramar Ministar Abuja

Gobara ta kone Gidan Ƙaramar Ministar Babban Birnin Tarayya, Abuja Dokta Mariya Mahmoud. Gobarar ta tashi…