NLC ta zargi gwamnatin Najeriya da shirya kai mata hari

Kungiyar Ƙwadado ta Najeriya NLC, ta zargi gwamnatin ƙasar da kitsa kai wa ‘ya’yanta hari a…

Jama’ar Garin Sheka Ku zauna lafiya, kar Abun da ya faru ya zama tashin hankali: Dagacin Sheka.

Dagacin garin Sheka a karamar hukumar Kumbotso Kano, Alhaji Abubakar Musa Zakari , ya hakurkurtar da…

Sai da muka rika sayar da kwandon tumatur 1,000 saboda rufe boda’

Tun bayan sanar da matakin janye takunkumin da ECOWAS ta sanya wa ƙasashen Nijar da Mali…

Gwamnan Oyo Ya Rufe Kamfanin Hakar Ma’adinan ’Yan China

Gwamnan Oyo Seyi Makinde ya bayar da umarnin rufe wani kamfanin hakar ma’adinai mallakar wasu ’yan…

Gwamnati za ta yi maganin masu yi wa kasuwar chanji zagon-ƙasa’

Gwamnatin Najeriya ta ce za ta riƙa kama ɗaiɗaiku da kamfanonin da ke yin canjin kuɗi…

Yadda masu kuɗi ke lalata ƴaƴan talakawa a Kano – Daurawa

Shugaban Hukumar Hizba ta jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana takaici kan yadda tarbiyya…

Matakai takwas da za ku bi don sayen shinkafar kwastam mai rahusa

Hukumar hana fasa kwauri ta Najeriya kwastom ta fara sayar da shinkafa kan farashin mga ‘yan…

Ba mu da labarin buhun siminti ya kai 15,000 a Kasuwa : Fatima Dangote

Shararen dan kasuwar nan Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana damurwa kan yadda tsadar Dala ke kara…

Ba Gudu Ba Ja Da Baya Kan Zanga-Zangar Gama-Gari Da Za Mu Gudanar — NLC

Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta sanar da cewa babu gudu babu ja da baya dangane…

Matashi Mai shaidar karatun NCE ya rungumi sana’ar sayar da rake a Kura

Wani Matashi mai shaidar karatun NCE, Mai suna Muhammed Muhammad Brigade, ya rungumi sana’ar siyarwa da…