Kamfanonin sarrafa siminti a Najeriya sun amince su rage farashinsa

Masu kamfanin sarrafa siminti a Najeriya sun amince su rage farashinsa zuwa tsakanin naira dubu bakwai…

Ana azumi kan tsadar rayuwa a jihar Borno

Wasu ‘yan Najeriya da dama a jihar Borno da ke arewa maso gabashin ƙasar sun fara…

Shari’ar Murja Kunya: Hukumar Hisbah a Kano ta musanta labarin da ake yada wa kan murabus din kwamandan ta Sheik Aminu Ibrahim Daurawa

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da cewa har yanzu Babban Kwamnadanta, Sheikh Aminu Ibrahim…

Yan sandan Kano sun mika wa hukumar Hisbah matasa 38 da aka kamo a kwanar Gafan ciki harda ma su juna biyu da ma su shayarwa.

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta turo wa hukumar Hisbah ta jahar wasu matasa 38, ma…

Hukumar hisbah a Kano ta sake cafko matasa 18 ciki harda yan kasashen ketare da suka zo bikin Birthday.

A ci gaba da kai sumame da hukumar Hisbah ta jahar Kano, ke yi, a wuraren…

Kallo ya koma sama: Kakakin kotun Musulinci a Kano Muzammil A. Fagge ya bayyana cewa ma su gabatar da kara ne suka ari Murja Kunya don tuntubarta kan wani zargi.

Sakin Murja Ibrahim Kunya, ya ya mutsa hazo a shafukan sada zumunta, da kuma jahar Kano…

Wani dan kasuwa a Kano ya zargi wasu yan sanda da yunkurin karbar Nagoro a wajen sa

Wani dan Kasuwa a jahar Kano, ya zargi wasu jami’an yan sanda biyu da yunkurin karbar…

Hukumar Hisbah ta kama Wasu Yara da ke Roƙo da Barace-Barace a Kano

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano Reshen ƙaramar hukumar Dala, ta kama wasu ƙananan yara masu Roƙon…

Hukumar NAFDAC ta jagoranci garkame shagunan yan Magani 700 a Kano

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa reshen jihar Kano NAFDAC, ta rufe fiye…

Legas za ta hana amfani da robar tekawe daga gobe Litinin

Gwamnatin jihar Lagos ta ce daga gobe Litinin 19 ga watan Fabrairu za ta fara aiwatar…