Hukuncin kotu: Yan Kasuwar Magani ta Sabongari a Kano sun rufe shagunansu bayan sun yi sallar Alkunut .

Yan kasuwar sayar da Magani ta Sabongari Kano, sun rufe shagunan su, har sai abunda hali…

Kano: Wani mtukin Adaidaita sahu ya mayar wa da fasinjan sa wayoyin hannu Iphone 12 promax guda 3 da aka manta.

  Wani matashi dake sana’ar tuka Baburin Adaidai sahu mai suna Abduljabbar Umar Sharada Kano, ya…

Gwamnati ta rufe katafaren shagon Sahad stores a Abuja

Awa 24 bayan shugaban Nigeria, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana hanyoyin dakile matsalar karancin abinci da…

Kungiyar ma su motocin sufuri ta kasa RTEAN ta dakatar da shugaban tashar kwanar Dawaki

Daga Nazifi B Dukawa. Kungiyar ma su motocin sufuri da daukar ma’aikata ta kasa mai suna…

Hukumar Hisbah a Kano ta cafke Ramlat Princess bayan ta tallata kanta a fanfen bidiyo cewar duk namijin da zai aure ta sai ya kawo macen da za su yi latata.

Hukumar Hisbah ta jahar Kano, ta kama matashiyar budurwar nan mai suna Ramlat Princess, bayan ta…

Tsarin Firaminista Ne Ya Fi Dacewa Da Najeriya —Aminu Dantata

Shahararren dan kasuwan nan, Alhaji Aminu Dantata, ya ce tsarin shugabancin firaminista da wasu ’yan majalisa suke…

Tinubu ya gana da gwamnoni kan taɓarɓarewar tattalin arziƙi da tsaro

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya gana da gwamnonin ƙasar a zauren majalisar dokoki da ke Abuja.…

Rashin tsaro da yunwa mun san mafita aiwatar wa ce matsala :Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar, ya ce jagororin Arewan Najeriya sun san hanyoyin da za a…

Ba za mu amince lauyoyin Birtaniya su yi aiki a Najeriya ba – NBA

Shugaban ƙungiyar lauyoyin Najeriya ,NBA Yakubu Maikyau, ya ce kungiyar ba za ta bari lauyoyin Burtaniya…

Hukumar Hisbah a Kano za ta mayar da hankalin ta kan horas da Dakarun ta illimin aikin Hisbah a zahiran ce

Hukumar Hisbah za ta mayar da hankalinta kan horas da Dakarunta illimin aikin Hisbah a zahirance…