Kotu ta buɗe asusun bankin Hukumar Hisba ta Kano

Hukumar HIsaba ta Jihar Kano ta ce kotu ta bayar da umarnin a buɗe asusun ajiyar…

Jami’ai a Chile sun ce gobarar daji ta halaka mutum aƙalla 51

Hukumomin yankin Valparaíso na ƙasar Chile sun ce aƙalla mutum 51 ne suka mutu sakamakon gobarar…

Kungiyoyin Fulani Sun Yi Barazanar Maka Gwamnatin Najeriya A Kotu Kan Kama Badejo

Wasu Kungiyoyin Fulani sun yi barazanar kai Gwamnatin Tarraya Najeriya kotu, kan ci gaba da rike…

Kano: INEC ta dakatar da zaben karamar hukumar Kunchi, bayan yan daba sun gudu da kayan zabe

Hukumar zabe mai zaman kanta, ta kasa reshen jahar Kano, ta dakatar da zaben karamar hukumar…

Mata sun gudanar da zanga-zanga kan tashin farashin fulawa a Kano

Mata masu sana’ar gashin Gurasa a jihar Kano sun gudanar da zanga-zanga kan tsadar fulawa inda…

Ƴan kasuwar Kantin kwari sun yi addu’a kan matsin rayuwa a Najeriya

Wasu ƴan kasuwa da ke hada-hada a kasuwar Kantin kwari da ke birnin Kano sun gudanar…

Hukumar ilimin bai daya ta jahar Kano za ta hukunta malaman makarantar da basa zuwa wajen aiki: Malam Yusuf Kabir

Shugaban hukumar Ilimin bai daya na jahar Kano, Malam Yusif Kabir , ya nuna damuwarsa bisa…

Yadda gobara ta ƙone wani coci ƙurmus a Legas

Wata gobara ta kone wata fitacciyar majami’a da ke Legas da aka fi sani da gidan…

Yan canji a Abuja za su rufe kasuwar canji har sai abin da hali ya yi

Kungiyar ‘yan kasuwar canji ta Abuja ta ce daga ranar Alhamis za ta rufe kasuwar canji…

Ba mu amince da wasu mombobin kwamitin albashi ba – Shugaban NLC

Shugaban kungiyar Kwadago na Najeriya, Joe Ajaero ya ce wasu gwamnonin da har yanzu ba su…