Ƙazafi ake min, ban buɗe asusun banki 593 a ƙasashen waje ba – Godwin Emefiele

Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya musanta zarge-zargen satar dukiyar ƙasa da ake yi…

Kisan-kan da suka fi tayar da hankali a Arewacin Nijeriya .

Kisan da ake zargin wata matar aure ta yi wa wani matashi a Jihar Kano da…

Gwamnatin Kano ta dakatar da shugaban gidan rediyon jahar Kano.

  Gwamnatin jahar Kano , bisa jagorancin Engr. Abba Kabir Yusuf , ta dakatar da shugaban…

Miji Ya Kashe Matarsa Saboda Taliyar Yara

Wani magidanci ya hallaka matarsa saboda taliyar yara a yankin Olota da ke Karamar Hukumar Alimosho a…

Hukumar Hisbah ta Kano da Gidan adana Namun Daji za su hada kai dan dakile aikata Dabi’u marasa kyau

Hukumar Hisbah da takwararta da ke kula da, Gidan adana Namun Daji, wato gidan Zoo na…

Tudun Biri: Wani Lauya ya rubuta takaddar koke ga DSS dan ta binciki Dr. Dutsen Tanshi, Baffa Hotoro bisa yin kalaman tunzura al’umma: Barista B.S. Gandu

Wani lauya dan gwargwarmaya da ke fafutukar tabbatar da adalci a jahar Kano, Barista Badamasi Sulaiman…

Majalissar dokokin Kano ta bukaci gwamnan jahar ya umarci, DSS, Yan sanda su bin ciki Mallam Baffa Hotoro bisa munanan Kalaman batanci akan mutanen Tudun Biri.

Majalissar dokokin jahar Kano ta bukaci gwamnan jahar Engr. Abba Kabir Yusuf , da ya umarci…

Za a rufe ma’aikatun da suka gaza samar da kaso 5 cikin 100 na guraben aiki ga masu bukata ta musamman daga Janirun 2024

Gwamnatin tarayya ta bayyana kudirin ta na rufe dukkanin ma’aikatu ma su zaman kansu, da suka…

Hukumar KAROTA ta gano sabon salon da direbobi ke yi wajen shigo da Giya jihar Kano

  Hukumar Kula da Zirga zirgar Ababen Hawa ta jiha KAROTA ta gano sabon salon da…

Cutar Anthrax ta ɓarke a ƙasashen Afirka biyar

Ƙasashe biyar a gabashi da kudancin Afirka na fama da ɓarkewar cutar anthrax, in ji hukumar…