Sarkin Katsina Alhaji Abdulmuminu Kabir, na shirin korar shirin nan na inganta ilmin yan mata mai…
Category: LABARAI
Ba a gina matatun mai don rage farashin fetur ba – NNPCL
Shugaban babban kamfanin mai na Najeriya NNPCL, Mele Kyari ya ce ba rage farashin man fetur…
El-Rufa’i da Muhammadu Sanusi II sun kai ziyara Tudun Biri
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa’i da Khalifar Tijjaniyya a Najeriya, Muhammadu Sanusi II sun…
Hukumar kashe gobara ta jahar Kano ta fitar da alkaluman kiraye-kirayen da ta samu ciki harda na karya a cikin watan Nuwamban 2023
Hukumar kashe gobara reshen jahar Kano, ta fitar da alkaluman kiraye-kirayen da ta samu sakamakon ibtala’in…
Hukumar Karota ta musanta labarin da ake yadawa na hana kasuwanci a kasuwar Rimi Kano
Hukumar Kula da Zirga zirgarni Ababen Hawa ta jihar Kano, wato Karota ta musanta jita-jitar da…
Yan Kasuwa Za Su Rufe Kasuwannin Arewacin Najeriya
Kungiyar masu fiton kayayyaki ta Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayya ta gaggauta bude tashar kan iyaka…
Hukumar Karota ta bayar da wa’adin awanni 44 ga yan kasuwar da suke kasuwanci kan gadar Kurna Babban Layi da Gadar Kurna Yandoma .
Hukumar kula da zirga zirgar Ababen hawa ta jiha Kano, wato Karota ta bayar da wa’adin…
Najeriya da Kuwait sun ƙulla yarjejeniyar fara zirga-zirgar jiragen sama
Gwamnatin Najeriya ta cimma yarjejeniya da ƙasar Kuwait don fara zirga-zirgar jiragen sama kai tsaye tsakanin…
Baturiya Mai Shekara 62 Ta Yi Saukar Al-Qur’ani A Kano
Wata baturiya, ‘yar ƙasar Bulgaria, Liliana Mohammed ta yi saukar Alqur’ani mai girma a Jihar Kano.…
Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutum 110 a Somaliya – MDD
Hukumar kula da jin ƙai ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar cewa adadin wadanda suka mutu…