Ana samun ƙaruwar yara masu fama da tamowa a Zamfara – MSF

Kungiyar agaji ta likitoci watau MSF ta nuna damuwa kan yadda ake ci gaba da samun…

Likitoci a Najeriya sun shiga yajin aiki saboda sace mambarsu

Ƙungiyar Likitoci masu neman ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta fara yajin aikin gargadi na kwana bakwai…

Gidauniyar Festula Ta Koka Da Gazawar Gwamnatin Kano Na Rashin Samar Da Kayan Aiki Ga Ma Su Lalurar Yoyon Fitsari.

Gidauniyar Fistula Foundation wata gidauniya ce dake samun taimako ko tallafi daga majalisar dinkin duniya da…

Gwamnatin Sri Lanka ta nemi afuwar Musulmai kan tilasta musu ƙona gawa lokacin korona

Gwamnatin Sri Lanka ta nemi afuwar Musulman ƙasar marasa rinjaye game da tilasta musu ƙona gawarwakin…

Gabashi da Kudancin Afirka ne suka fi yawan masu cutar HIV – Rahoto

Wani sabon bincike da Hukumar yaƙi da cutar HIV ta Majalisar Dinkin Duniya ta gabatar ya…

Cutar kyandar biri na ci gaba da bazuwa cikin sauri a DR Kongo

Hukumomi a Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Kongo sun ce cutar Kyandar biri da ta ɓarke na ci gaba…

Ogun Ta Sa Hausa Cikin Harsunan Faɗakarwa Kan Cutar Kwalara

  Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Ogun ta sanya Hausa a cikin jerin harsunan da za ta…

Kwalara ta ɓulla a gidan yarin Kirikiri

Kwamishinan lafiya na jihar Legas ya bayyana cewa an samu mutum 25 waɗanda suka kamu da…

Al’ummar Ogurute Oombe sun miƙa sabon asibiti ga gumaka don samun kariya a Enugu

Al’ummar garin Ogurute Oombe da ke jihar Enugu sun mika sabon asibitin da suka gina ga…

Likitocin Kano Sun Fice Daga Yankin Aikin NLC —NMA

Kungiyar Likitocin Najeriya (NMA) Reshen Jihar Kano ta ce babu ruwanta da yajin aikin gama-gari da…