Rashin tsaro ya tilasta wa likitoci dakatar da aiki a asibitin yara na Kano

Kungiyar likitocin Najeriya NMA ta umurci likitocin da ke asibitin yara na Hasiya Bayero da ke…

Gwamnati ta gargaɗi ‘yan Najeriya kan shan gishiri fiye da ƙima

Gwamnatin Najeriya ta ja hankalin ‘yan ƙasar da su rage yawan shan gishiri a abincinsu na…

Kungiyar Likitoci Ta Fusata Kan Dakatar Da Likita A Kano

Kungiyar Likitoci ta Kasa (NMA) reshen Jihar Kano ta bayyana rashin jin ɗacinta game da dakatarwar…

An Dakatar Da Likita Saboda Watsi Da Mara Lafiya A Kano

Babban Sakataren Hukumar Kula Da Asibitocin Jihar Kano (HMB), Dakta Mansur Mudi Nagoda, ya amince da…

Mutanen da baƙuwar cuta ta yi ajalinsu a Zamfara sun kai 13

Adadin mutane da suka mutu sakamakon wata baƙuwar cuta da ta fi shafar yara da mata,…

Gwamnan Kano ya sanya hannu kan dokar wajabta yin gwaji kafin aure

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan dokar da ta wajabta yin gwaje-gwajen…

‘Akwai buƙatar sabunta riga-kafin cutar Korona

Hukumar kula da magunguna ta Tarayyar Turai, ta bayyana cewa akwai buƙatar sabunta allurar riga-kafin cutar…

Ƙyanda ta ‘kashe yara 19’ a jihar Adamawa

Rahotanni daga ƙaramar hukumar Mobi ta Arewa sun ce aƙalla yara 19 ne suka mutu sakamakon…

Tsananin zafi ya tilasta rufe makarantu ga yara miliyan 33 a Bangladesh

Matsanancin zafi ya tilasta wa yara miliyan 33 daina zuwa makaranta a Bangladesh inda yanayin ya…

Lassa ta kashe mutum 150 cikin jihohi 24 a Najeriya – NCDC

Hukumar daƙile yaɗuwar cututtuka NCDC a Najeriya ta tabbatar cewa cutar zazzaɓin lassa ta halaka mutum…