Dalibai 20 ne suka mutu sakamakon ɓarkewar cutar sanƙarau a makarantun sakandaren mata guda uku da…
Category: LAFIYA
‘Kaso 30 na mace-macen Jarirai a Duniya na faruwa ne a Najeriya
Kwamitin Kwamishinonin Lafiya na Arewa maso Gabashin Najeriya ya nemi tallafi daga Hukumar Raya Yankin Arewa…
Likitoci sun dakatar da ayyukansu a Asibitin Murtala da ke Kano
Kungiyar Likitoci ta Najeriya, NMA ta sanar da matakin janye ayyukanta a asibitin kwararru na Murtala…
Festulation Foundation ta koyar da mata 50 sana’o’in dogaro da kai bayan sun warke daga larular yoyon fitsari a Kano
Cibiyar kula da masu larular yayon fitsari ta Festula Foundation of Nigeria, ta yi wa mata…
Gwamnatin Kano ta kaddamar da feshin maganin sauro a kananan hukumomi 8 na birnin jahar.
Shugaban hukumar kwashe shara na jahar Kano, Ambasada Alhaji Ahmadu Haruna Zago, ya bukaci al’ummar kananan…
Gwamnatin tarayya za ta hukunta likitocin dake da hannu a safarar Koda
Gwamnatin Najeriya ta bayar da tabbacin ɗaukan mataki kan likitoci da sauran mutanen da ke da…
Masarautar Gaya ta kaddamar Da asusun Zakka da Waqafi Lafiya Foundation.
Mai martaba Sarkin Gaya Alhaji Aliyu Ibrahim ya Kaddamar Da Asusun Neman Gudunmawa Na Zakka…
An dakatar da masu tsaron asibitin Imam Wali bisa zargin sakaci da aiki har mai Nakuda ta haihu a Mota a Kano.
Hukumar kula da asibitoci ta jahar Kano, ta amince da dakatar da masu tsaron asibitin Haihuwa…