Masarautar Gaya ta kaddamar Da asusun Zakka da Waqafi Lafiya Foundation.

  Mai martaba Sarkin Gaya Alhaji Aliyu Ibrahim ya Kaddamar Da Asusun Neman Gudunmawa Na Zakka…

An dakatar da masu tsaron asibitin Imam Wali bisa zargin sakaci da aiki har mai Nakuda ta haihu a Mota a Kano.

Hukumar kula da asibitoci ta jahar Kano, ta amince da dakatar da masu tsaron asibitin Haihuwa…