Ƙungiyar League of Northern Democrats (LND) ƙarƙashin jagorancin tsohon gwamnan Jihar Kano, Ibrahim Shekarau, ta bayyana…
Category: SIYASA
Mabiya Shafukan Sada Zumunta Sun Bayyana Mabambantan Ra’ayoyi Kan Ikirarin Muhammad Wasilu Kawo Na Cewa Sai Yafi Sha’aban Sharada Samun Kuri’u Idan Ya Tsaya Takara
Mabiya shafukan sada zumunta sun bayyana mabambantan ra’ayoyinsu kan wata wallafa da Muhammad Wasilu Kawo, ya…
Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso Hon. Abdullahi Ghali Basaf Ya Kaddamar Da Fara Aikin Hanyar Chalawa- Kankare Zuwa Danjirima
Shugaban karamar hukumar Kumbotso, Hon. Abdullahi Ghali Basaf, ya kaddamar da fara aikin hanyar Chalawa zuwa…
Shugabar Matan PDP Shiyar Arewa Maso Yamma Ta Bukaci Gwamnan Kano Abba K. Yusuf Ya Dawo Jam’iyar.
Shugabar matan jam’iyar PDP shiyar Arewa maso yamma, Amb. Zainab Audu Bako, ta yi kira…
Kar Ku Bari Akidun Siyasa Su Hana Ku Zaman Lafiya A Kano : Kashim Shattima
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima ya shawarci Kanawa kan kada su bari bambance-bambancen aƙidu na siyasa…
An Nada Dagzee Salihu Rano A Matsayin Mai taimakawa Dan Majalissar Dokokin Kano Kan Kafofin Yada Labarai
Dan majalissar dokokin jihar Kano mai wakiltar al’ummar karamar hukumar Rano, RT Hon. Ibrahim Malami…
Kwamitin Majalisar Dattawan Najeriya ya yi watsi da ƙorafin Natasha
Kwamitin ɗa’a da ladabtarwa da sauraron ƙorafin jama’a na majalisar dattawan Najeriya ya yi watsi da…
Matata ta taɓa kawo min ƙarar Akpabio — Mijin Natasha
Mijin Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, Emmanuel Oritsejolomi Uduaghan, ya bayyana cewa matarsa ta taɓa kawo masa…
Akpabio da Natasha: Ku yi hankali kada kimar majalisa ta zube- Saraki
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Bukola Saraki ya yi kira ga dukkan ɓangarorin shugaban majalisar dattawa,…