Gwamnatin Kano ta nemi Tinubu ya kori Aminu Bayero daga fadar Nassarawa

Gwamnatin Jihar Kano, ta buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ɗauki mataki na cire Sarkin Kano…

Ba ni da lokacin yin cacar baka da El-Rufa’i – Ribadu

Mai bai wa shugaban Najeriya shawara kan tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya ce ba shi da…

NNPP ta dakatar da Kawu Sumaila da Ali Madakin Gini

Jama’iyyar NNPP mai mulkin jihar Kano ta sanar da dakatar da Sanata Kawu Sama’ila da wasu…

Dalilin Da Ya Sanya Ministan Gidaje Barazanar ficewa Daga APC

Minista a ma’aikatar gidaje, Yusuf Abdullahi Ata ya yi barazanar cewa shi da magoyansa za su…

Donald Trump Ya Dakatar Da Shugaban USAID Poul Martin

Shugaban kasar Amurika Donald Trump, ya dakatar da shugaban  hukumar raya kasashe ta kasar USAID, Paul…

Gwamna Abba Kabir Ya Nada Sabon Sakataren Gwamnatin Kano

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nada Umar Farouk Ibrahim a matsayin sabon sakataren gwamnatin…

Yar Gwagwarmaya Naja’atu Muhammad Da Nuhu Ribadu Sun Fara Nunawa Juna Yatsa

  Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Malam Nuhu Ribadu, ya bukaci shugabar…

Abba ya karrama fitattun Kanawa 35

  Gwamna Abba Kabir Yusuf ya karrama wasu mutum 35 ’yan asalin Jihar Kano waɗanda suka…

Waiya ya kaddamar da kungiyar masu tallata aiyukan gwamnan Kano a Facebook

    Kwamishinan yada labarai na jihar Kano Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya ya kaddamar da kungiyar…

Gwamnatin Kano Ta Musanta Labarin Cewar An Siyi Kowacce Akuya 1 Kan Dubu 350.

Gwamnatin jihar Kano ta musanta rahoton da ake ya madidi da shi, kan siyan wasu Dabbobi…