An gabatar da kudirin dokar yin gyara ga sashe na 76, kashi na biyu na dokar…
Category: SIYASA
Hotuna: Yadda masu zanga-zanga suka kutsa majalisar dokokin Kenya
Ƴansanda a Nairobi, babban birnin ƙasar Kenya, sun harbe akalla mutum biyar yayin wata gagarumar zanga-zanga…
Ya kamata a rusa hukumar Nahcon saboda ta gaza – Bago
Gwamnan jihar Neja Mohammed Umar Bago ya bayyana rashin gamsuwarsa kan yadda hukumar alhazan Najeriya Nahcon…
Gwamnan Zamfara Ya Zargi Gwamnatin Tarayya Da Janye Sojoji A Wuraren Da Suke Fama Da Matsalar Tsaro
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal Dare ya zargi gwamnatin tarayya da janye sojojin da ke aiki…
Za mu fara rushe katangar gidan sarki na Nassarawa – Gwamnatin Kano
Gwamnatin jihar Kano Abba Kabir ,a arewacin Najeriya ta ce za ta fara aikin rushe katangar…
An gudanar da zanga-zangar buƙatar hukunta El-rufai a Kaduna
A ranar Alhamis ne masu zanga-zanga karkashin kungiyar Kaduna Citizens Watch for Good Governance (KCWGG) suka…
Majalisar Kenya ta amince da dokar ƙara haraji
Yan majalisar dokokin ƙasar Kenya sun amince da dokar ƙara haraji mai cike da cecekuce, wadda…
Siyasar Kano Za Ta Iya Ruguza Tinubu — Buba Galadima
Jigo a jam’iyyar NNPP, Buba Galadima, ya gargaɗi Shugaba Bola Tinubu kan tsoma baki a lamarin…
APC ta buƙaci Shugaba Tinubu ya sanya dokar ta-ɓaci a Rivers
Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sake yin kira ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da…
Sabon Taken Najeriya Zai Magance Matsalar Ta’addanci —Akpabio
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya jaddada muhimmancin sauya taken Najeria zuwa ‘Nigeria we hail…