An kashe mutum huɗu ciki har da jami’an tsaro a rikicin siyasar Rivers

An kashe aƙalla mutum biyu a jihar Ribas da ke kudu maso kudancin Najeriya lokacin da…

Koriya ta Kudu ta kori dakarun Koriya ta Arewa daga kan iyaka

Sojojin Koriya ta Kudu sun ce sama da dakaru ashirin daga Koriya Ta Arewa ne suka…

Sarautar Kano: Babu Barazanar Da Wani Zai Yi Mana —Kwankwaso

Dan takarar shugaban kasan Jam’iyyar NNPP a zaben 2023, Sanata Rabiu Kwankwaso ya zargi Gwamnatin Tarayya…

Majalisar Dattijan Najeriya ta soki jihohi kan rashin kyakkyawan shirin aikin hajji

Majalisar dattijan Najeriya ta soki lamirin wasu jihohin ƙasar kan yadda suka gaza yin shiri mai…

Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa za ta fara bai wa ‘yan Najeriya biza’

Gwamnatin Najeriya ta ce Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa za ta ɗage haramcin bai wa ‘yan Najeriya biza…

Ba za mu taɓa yin sulhu da ‘yan bindiga ba – Gwamnan Zamfara

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawan Dare ya jaddada ƙudurin gwamnatinsa na rashin yin sulhu da ‘yan…

Nasarorin Da Wakilin Tarayya Na Mazabar Rano, Kibiya, Bunkure Ya Samar Cikin Shekara 1

Yayin da a wannan Rana daukacin Wakilan majalisun Tarayya na kasa ke cika shekara guda da…

Jami’an tsaro shida na cikin mutanen da aka kashe a harin Katsina’

Rundunar ‘yansandan Najeriya reshen jihar Katsina ta ce akwai dakarunta huɗu da kuma dakarun tsaro biyu…

Tinubu ya ce a kamo maharan da suka kashe mutum 50 a Katsina

Shugaba Tinubu ya umurci jami’an tsaro da su kamo maharan da suka kai hari a ƙananan…

Atiku ya yi Allah-wadai da harin da ya kashe mutum 50 a jihar Katsina

Ɗan takarar shugabancin Najeriya na jam’iyyar adawa ta PDP, a zaɓen 2023, Atiku Abubakar, ya yi…