Gwamnonin kudancin Najeriya suna son a kafa ƴansandan jiha

Ƙungiyar gwamnonin kudu-maso-yammacin Najeriya sun nemi a kafa rundunonin ƴansanda mallakar jihohi. Sai dai kuma sun…

Yan Jarida Sun Juya Wa Gwamnatin Kano Baya.

Ƙungiyar wakilan kafafen yaɗa labaru da ke ƙarƙashin ƙungiyar ƴan jarida ta Najeriya reshen jihar Kano…

Ba za mu iya biyan mafi ƙanƙantar albashi na N60,000 ba – Gwamnonin Najeriya

Gwamnonin Najeriya 36 sun yi watsi da naira 60,000 a matsayin mafi ƙanƙantar albashi da gwamnatin…

Fadar Shugaban Kasa Ta Ƙaryata Tayin N105,000 A Matsayin Mafi Ƙarancin Albashi

Fadar Shugaban Kasa ta ƙaryata rahotan da ake yaɗawa cewa Ministan Kuɗi, Wale Edun ya miƙa…

‘Ƴan Najeriya za su wahala idan NLC ta ci gaba da yajin aiki’

Ministar ƙwadago ta Najeriya, Nkeiruka Onyejeocha, ta ce ƴan ƙasar su sha wuya idan har ƙungiyar…

Gwamnatin Najeriya ta yi wa ma’aikata kari kan sabon albashi mafi karanci na naira dubu 60.

Gwamnatin Najeriya ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da kungiyoyin kwadagon NLC da TUC a wani…

Shugabannin ƙwadago da na gwamnati na tattaunawa

Wakilan ƙungiyar ƙwadago ta NLC da TUC na can na ci gaba da tattaunawa da wakilan…

Jam’iyyar Labour ta ce yajin aiki zai ƙara wa ƴan Najeriya wahala ne kawai

Jam’iyyar Labour ta yi kira ga ƙungiyoyin ƴan ƙwadago a Najeriya da su sake tattaunawa da…

Gwamnatin Najeriya ta ce yajin aikin da ƴan kwadago ke yi ya saɓa wa doka

Ministan shari’a na Najeriya Lateef Fagbemi ya ce yajin aikin da manyan ƙungiyoyin ƙwadagon ƙasar suka…

Gwamnatin Najeriya ba za ta iya biyan albashin da ‘yan kwadago ke nema ba

Ministan yaɗa labaran Najeriya ya ce gwamnatin tarayya ba za ta iya biyan naira 494,000 a…