Ramaphosa ba zai sauka daga muƙaminsa ba – jam’iyyar ANC

Mataimakiyar babban sakataren jam’iyyar ANC Nomvula Mokonyane ta sanar wa manema labarai a cibiyar kirga kuri’un…

Gwamnan Kano ya gana da Nuhu Ribadu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gana da babban mai bai wa shugaban Najeriya shawara…

Zuwa shekara mai zuwa muna fatan Gwamnan Kano Zai Bude Makarantun Da Muka Gyara Prof Dahiru Sale Muhammed

Daga Rabiu Sanusi Shugaban Hukumar kula da makarantun Kimiyya da Fasaha na jihar Kano Asso. Prof…

Mun gaji bashin sama da naira biliyan 200 a jihar Rivers – Fubara

Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta gaji wasu ayyuka 34 da ba…

Ina cika alƙawurran da na ɗauka – Tinubu

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa tana cika alƙawurran da ta yi wa jama’ar ƙasar.…

Tinubu ya samu tarba da sabon taken Najeriya a majalisar dokokin ƙasar

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya isa majalisar dokokin ƙasar, domin ƙaddamar da ayyuka tare da yi…

Tattalin arzikin Najeriya ya ƙara lalacewa a ƙarƙashin Tinubu – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya kuma jagoran adawa a Najeriya, Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola…

Tsare-Tsaren Tinubu Da Suka Gigita ’Yan Najeriya A Shekara 1

A shekara ɗaya na mulkin Bola Ahmed Tinubu a matsayin shugaban kasar Najeriya, gwamnatinsa ta kaddamar…

Gwamnan Kano Abba ya haramta ‘duk wani nau’i na zanga-zanga’

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya haramta gudanar “duk wani nau’in taro da zimmar zanga-zanga” a…

Majalisar Dattawan Najeriya ta janye dakatarwar da ta yi wa Abdul Ningi

Majalisar Dattawan Najeriya ta yafe wa Sanata Abdul Ahmed Ningi tare da janye dakatarwar da ta…