Ja’o’ji visits VP Shettima, pledges more support to youth

A chieftain of the All Ptogresives Congress (APC) in Kano, Nasiru Bala Aminu Ja’o’ji paid a…

Ja’o’ji ya ziyarci mataimakin shugaban Kasa, Kashim Shettima

Hon. Nasiru Bala Aminu Ja’o’ji ya ziyarci mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima. Ja’o’ji ya ziyarci mataimakin…

Tsaro: Majalisa za ta ƙara Naira Biliyan 50 a kasafin ma’aikatar tsaro

Kwamitin Tsaro na Majalisar Wakilai, ya yanke shawarar ƙara Naira biliyan 50 da aka ware wa…

Gwamnatin Kano Ta Raba Kayan Makaranta Ga Dalibai 789,000.

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya raba kayan makaranta ga dalibai 789,000 dake makarantun gwamnati 7,092 a…

An tsige Shugaban Majalisar Dokokin Legas

  Majalisar Dokokin Jihar Legas ta tsige shugabanta, Honorabul Mudashiru Obasa, daga kujerar shugabancin, inda ta…

Zamu ci gaba da bujuro da Abubuwan Alkhairi dan kyautata rayuwar masu bukata ta musamman a yankin Rakibu: Rurum

  Wakilin Kananan Hukumomin Rano Kibiya da Bunkure a majalisar kasa *RT Hon Kabiru Alhassan Rurum*…

Rikicin siyasa tsakanin Kwankwaso, Shekarau da Ganduje na hana Kano ci gaba – Garo

  Tsohon Ɗan Takarar Mataimakin Gwamna na Jam’iyyar APC a 2023, Murtala Sule Garo, ya yi…

Yan Nigeria Ku Dinga Kula Da Abinda Shugabanni Ke Yi : Atiku

  Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya yi kira ga ’yan Najeriya su zama masu…

Babu yarjejeniyar yin karɓa-karɓa tsakanina da Atiku – Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta raɗe-raɗin da ke cewa an cimma…

Bankin Duniya Ya Baiwa Najeriya Dala Biliyan 1.5 Bayan Janye Tallafin Man Fetur

Bankin Duniya ya danƙa wa Najeriya bashin dala biliyan ɗaya da rabi bayan gwamnatin Bola Tinubu…