Shugaban Najeriya Bola Tinubu zai yi wa zaman haɗin gwiwa na majalisar ƙasar jawabi gobe Laraba…
Category: SIYASA
Shettima Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Duniya Kan Magance Matsalar ‘Yan Gudun Hijira
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya yi kira ga kawayen kasar da a hada kai domin…
Ya kamata a rushe hukumomin zaɓen jihohi – Ministan Shari’a
Ministan Shari’a na Najeriya, Lateef Fagbemi ya ce akwai buƙatar rushe hukumomin zaɓe na jihohi waɗanda…
Sai yau Litinin muka karɓi umarnin kotu kan sauke Aminu Ado – Gwamnatin Kano
Yayin da ake cigaba da dambarwar saukewa da ɗora sabon sarki a jihar Kano da ke…
Masarautar Kano: Mataimakin gwamna ya nemi afuwar Nuhu Ribadu
Mataimakin gwamnan jihar Kano ya janye kalaman da yi na zargin mai bai wa shugaban ƙasa…
Danbarwar Masarautar Kano: Ribadu ya yi barazanar gurfanar da mataimakin gwamnan Kano a Kotu
Babban mai bai wa shugaban NAjeriya shwar kan harkokin tsaro, Mallam Nuhu Ribadu ya yi barazanar…
Tinubu zai fara bikin cika shekara guda a mulki da buɗe ayyuka a Legas
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai fara bikin murnar cikarsa shekara guda a kan karagar mulkin ƙasar…
Shugaban Burkina Faso Ya Tsawaita Wa’adin Miƙa Mulki Zuwa Shekara 5
Shugaban mulkin sojin Burkina Faso, Kyaftin Ibrahim Traoré, wanda ya hau karagar mulki a watan Satumban…
Sanya sojoji cikin rikicin masarautar Kano kuskure ne – Atiku
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, kuma dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce…
Babu hannuna a komawar Aminu Ado zuwa Kano – Ribadu
Ofishin mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro ya musanta zargin hannun Nuhu Ribadu…