Jami’an tsaro sun yi wa majalisar dokokin Cross River tsinke bayan tsige kakakinta

Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya da na ‘yan sanda a Najeriya sun yi wa harabar…

Majalisar Kano Za Ta Yi Wa Dokar Masaratu Gyaran Fuska

Majalisar Dokokin Kano ta amince da bukatar yin gyaran fuska ga dokar masarautu da nadin sarakuna…

Majalisar dokokin Rivers za ta tantance waɗanda ake son naɗawa kwamishinoni

Yan majsalisar dokokin Rivers da ke biyayya ga gwamnan jihar, Siminalayi Fubara, za su tantance mutane…

Iran ta naɗa sabon ministan harkokin waje bayan mutuwar Abdollahian

Majalisar ministoci ta Iran ta naɗa Mataimakin Ministan Harkokin Waje Ali Bagheri Kanias a matsayin muƙaddashin…

Shugaban Iran Ebrahim Raisi ya rasu a hatsarin jirgi

Jami’an Iran sun ce Shugaba Ebrahim Raisi da ministan harkokin wajen ƙasar, Hossein Amir-Abdollahian sun rasu…

Kungiyar Afenifere ta bukaci Tinubu ya bayar da umarnin kafa ‘yansandan jihohi

Kungiyar kishin kabilar Yarabawa zalla ta Afenifere, ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu na Najeriya da…

Ministar Mata Ta Janye Karar Da Ta Shigar Akan Aurar Da Marayu 100

Ministar Mata, Uju Kennedy -Ohanenye, ta janye karar da ta shigar a kan kakakin majalisar dokokin…

Kasar Senegal Na Shirin Fatattakar Sojojin Faransa.

Firaministan Senegal Ousmane Sonko, ya bayyana yiwuwar rufe sansanin sojin Farance da ke ƙasar. Da yake…

Gwamnatin Jahar Kwara Ta Sanya Ranar Da Za Ta Gudanar Da Zaben Kananan Hukumomi.

Gwamnatin jihar Kwara za ta gudanar da zaben kananan hukumomi 16 dake fadin jihar a ranar…

Auren Marayu: Limamai Sun Yi Wa Ministar Tinubu Wankin Babban Bargo

Gamayyar kungiyoyin addinin musulunci da ta limaman Jihar Neja sun yi wa Ministar Mata, Uju Kennedy-Ohanenye…