Tinubu ya gana da sabon shugaban Senegal

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya gana da sabon shugaban Senegal Bassirou Diomaye Faye, a ziyarar…

Majalisar dattijan Najeriya na so a bai wa ƙananan hukumomi ƴancin kai

Majalisar Dattijan Najeriya ta nemi Shugaba Tinubu ya shige gaba domin nema wa kananan hukumomi ‘yanci…

Shugaban Rasha Ya Isa Kasar Sin Don Ziyarar Aiki Da Zumunci

Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya sauka yau Alhamis a birnin Beijing domin gudanar da ziyarar…

Abin da ya sa na bayar da gudummowar likkafani da tukwane – Sanata Hanga

Sanatan da ke wakiltar mazaɓar Kano ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Rufa’i Sani Hanga…

Tinubu Da Shettima Za Su Fara Biyan Kudin Ajiye Abin Hawa

Daga yanzu Shugaba Bola Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima, za su rika biyan kudin ajiye ababen…

Shugaba Tiunubu ya dakatar da harajin tsaron intanet

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ba da umarnin dakatar da harajin 0.5 na tsaron intanet –…

Tinubu ya taya Mahamat Déby murnar lashe zaɓen Chadi

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya taya zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Chadi, Mahamat Déby murnar nasarar lashe zaɓen…

Majalisar wakilan Najeriya ta ba da shawarar gina gidajen yari na zamani

Majalisar wakilan Najeriya ta bayar da shawarar a gina gidajen yari na zamani a jihohin 36…

Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Sauke Shugaban Hukumar Tara Kudaden Shiga Daga Mukaminsa

Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin Dr. Zaid Abubakar a matsayin…

Yau ake rantsar da Putin a matsayin shugaban Rasha karo na biyar

A yau ake bikin rantsar da Vladimir Putin a matsayin shugaban Rasha karo na biyar. Nasararsa…