Gwamnatin Najeriya ta musanta batun cewa tana duba yiwuwar bai wa ƙasashen Amurka da Faransa damar…
Category: SIYASA
An fara kaɗa ƙuri’a a zaɓen shugaban ƙasar Chadi
An fara kaɗa ƙuri’a a zaben shugaban kasar Chadi, wani babban mataki da zai kawo karshen…
Dalilin mu na maka gwamnonin Najeriya a kotu- SERAP
Ƙungiyar SERAP mai fafutukar yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya, ta yi ƙarin haske…
An rufe yaƙin neman zaɓe a Chadi
An rufe gangamin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa da ake yi a Chadi, kwana guda gabanin…
Mafi ƙarancin albashi: Muna aiki kan abin da za mu iya ci gaba da biya – Gwamnoni
Ƙungiyar gwamnoni ta Najeriya, NGF ta ce ba ta kammala aiki kan abin da jihohin ƙasar…
Ba za mu ɗora wa gwamnatin da ta gaba ta alhakin gazawar mu ba – Shettima
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima ya ce gwamnatinsu ba za ta ɗora alhakin matsalolin – da…
Muna so a binciki El-Rufai kan korar ma’aikata 27,000 da ya yi – PDP
Jam’iyyar hamayya ta PDP jihar Kaduna da ke Arewacin Najeriya ta bai wa kwamitin da Majalisar…
Kungiyoyin Kwadagon Nigeria Sun Watsi Da Karin Albashin Da Gwamnati Ta Yi Wa Ma’aikata
Ƙungiyar ƙwadago ta TUC a Najeriya ta yi watsi da ƙarin albashin da gwamnatin tarayyar ƙasar…
Tinubu Ya Yi Wa Ma’aikata Karin Albashi.
Gwamnatin Tarayya ta yi wa ma’aikatanta karin albashi da kashi 25% zuwa kashi 35%. Kazalika…
Sanatoci Nigeria Sun Dage Zamansu Bayan Rikici Kan Sauyin Kujeru A Zauren Majalisa.
Majalissar dattijan Nigeria, ta dage zaman ta, har zuwa ranar 7 ga watan Mayu 2024, domin…