Kasashen Ghana Da Kenya Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Hadin Gwiwa

Shugaban kasar Ghana, Nana Akufo-Addo da na Kenya, William Ruto, sun shaida hakan inda Ministar harkokin…

Tinubu zai tafi Legas don yin bikin sallah

Shugaba Bola Tinbu, zai bar Abuja babban birnin Najeriya ranar Lahadi zuwa Legas don yin bikin…

An Dakatar Da Kwamishina Kan Abincin Buɗa Baki A Jigawa

Gwamna Malam Umar A Namadi ya dakatar da Kwamishina a Ma’aikatar Kasuwanci ta Jigawa, Alhaji Aminu…

Tinubu Ya Nemi Haɗin Kan ‘Yan Kasuwa Kan Tattalin Arziƙi

Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya roƙi masu ruwa da tsaki a harkokin kasuwanci a Najeriya da…

Abba Ya Kafa Kwamitin Da Zai Binciki Gwamnatin Ganduje

Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, ya kaddamar da wasu kwamitin shari’a biyu da za su binciki…

Zan Shawo Kan Matsalar Hauhawar Farashin Kayayyakin Da Ake Fuskanta – Tinubu

Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar wa ƴan Najeriya cewa gwamnatinsa za ta shawo kan matsalar taɓarɓarewar…

Nyesom Wike Ya Zargi Wasu Jami’an Gwamnati Da Yi Wa Tsarin Filayen Abuja Zagon Kasa.

Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce wasu jami’an gwamnati na haɗa baki da masu kwacen fili…

An naɗa Ousmane Sonko a matsayin firaiministan Senegal

Sabon shugaban ƙasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya naɗa shugaban babbar jam’iyyar adawa, Ousmane Sonko a…

Latsa Ka Kalli Wani Faifen Bidiyo Da Ya Nuna Yadda Tsoffin Sanatocin Kaduna Suka Ki Amince Wa Elrufa’i Ya Ci Wo Bashi , Har Ya Tsine Mu Su, Sannan Ya yi Amfani Da Sanata Uba Sani Wajen Ciyo Bashin.

Koda abaya tsohon gwamnan jahar Kaduna Mallam Nasir Elrufa’i, ya yi tofin Allah ya tsine ga…

Shugaban Senegal mafi ƙarancin shekaru ya sha rantsuwar kama aiki

Bassirou Diomaye Faye, ya sha rantsuwar kama aiki a matsayin shugaban Senegal na biyar. An rantsar…