Ba za mu gama aiki kan kasafin 2025 ba kafin sabuwar shekara – Majalisar Dattawan Najeriya

Majalisar Dattawan Najeriya ta gargaɗi ‘yan ƙasar da kada su tsammaci za ta kammala tantance kasafin…

Sule Lamido Ya Zargi Gwamnatin Tinubu Da Buhari Da Kin Bayyanawa Yan Nigeria Gaskiya Game Da Gwamnatinsu.

Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma jigo a jam’iyyar hamayya ta PDP, Sule Lamido ya zargi gwamnatin…

Ba Na Yin Nadamar Cire Tallafin Mai : Shugaba Tinubu

  Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya ce ba ya nadamar cire tallafin man fetur da ya…

Arewa ba cima-zaune ba ne a Najeriya – Ndume

Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Mohammed Ali Ndume, ya ce yankin arewa ba cima-zaune ba…

Fastoci Na Da Aka Gani Don Neman Shugancin Jam’iyar APC A Kano Fatan Alkairi Ne : Muntari Ishaq Yakasai.

  Tsohon kwamishinan aiyuka na musamman na jahar kano, Hon. Muntari Ishaq Yakasai, ya magantu kan…

Mai Ba Wa Gwamnan Kano Shawara Kan Ilimin Yaya Mata Hafsat Adhama Ta Ba Da Tallafin Kayan Karatu A Gwale

Babbar mataimakiya ga gwamnan jahar kano, kan ilimin yaya mata, Hajiya Hafsat Adhama, ta bayar da…

SEDSAC ta Yabawa Gwamnan Kano Bisa Nadin Waiya Da Iro Ma’aji A Matsayin Kwamishinoni

Kungiyar rajin kare dimokaradiyya da muradan al’umma wato SEDSAC ta yabawa gwamnan jihar kano Alhaji Abba…

Gwamnatin Kano Za Ta Fara Gurfanar Da Ma Su Kin Biyan Haraji.

  Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, za ta fara gurfanar da duk…

Wike Ya Kwace Filayen Buhari, Abbas Da Akume A Abuja

  Ministan babban birnin tarayyar Najeriya ya kwace filaye mallakin tsohon shugaban kasar Muhammadu Buhari da…

Zai Yi Wuya A Awaitar Da Kasafin Kudin 2025 – PDP

  Jam’iyyar PDP ta soki daftarin kasafin kudin 2025 da shugaban Najeriya Bola Tinubu ya gabatar,…