Kungiyar ACF Ta Yi Allah Wadai Da Matakin Dakatar Da Sanata Ningi Kan Zargin Cushen N3trn

Kungiyar tuntuba ta Arewacin Nigeria ( ACF), ta nuna bacin ranta a fili kan matakin da…

Shugaba Tinubu Ya sauke Sha’aban Sharada Daga Mukamin Da Buhari Ya Bashi

Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya sauke Sha’aban Ibrahim Sharada daga shugabancin hukumar kula da almajirai ta Najeriya. Kasa da…

Gwamnati na ƙoƙarin ƙara yawan jami’an tsaro a Najeriya – Sanata Ƴar’adua

Sanata Abdulaziz Yar’adua ya ce gwamnatin Najeriya ta ce tana aiki domin kara yawan jami’an tsaro…

Yar’Adua ya zama sabon shugaban kungiyar Sanatocin Arewacin Najeriya

Kungiyar sanatocin arewacin Najeriya ta nada Sanata Abdulaziz Musa Yar’adua da ke wakiltar Katsina ta tsakiya…

Majalisa ta yi karatu na biyu ga kudirin bai wa daliban Najeriya bashin karatu

Majalisar wakilan Najeriya ta yi karatu na biyu ga kudirin bai wa daliban kasar rancen kudi…

Ku Maida Hankali Wajen Ilimin Yara Da Kula Da Tarbiyarsu Hon. Abubakar Jazuli Usman Gaya

Shugaban Karamar Hukumar Gaya Hon Abubakar Jazuli Usman Gaya Ya yi  Wannan Kiran ne lokacin da …

Ba za mu biya ƴanbindiga ko sisin kwabo ba – Tinubu

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya umarci jami’an tsaro da kada su biya kuɗin fansar sakin kusan…

Na ji takaicin dakatar da Sanata Abdul Ningi – Bala Mohammed

Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammad ya nuna damuwarsa kan matakin da majalisar dattawan Najeriya ta ɗauka…

Tinubu ya bayar da umarnin buɗe iyakokin Najeriya da Nijar

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya bayar da umarnin sake buɗe kan iyakokin ƙasar – ta sama…

Ina nan Daram a Jam’iyar PDP: Atiku Abubakar

Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben shugaban kasa na shekarar 2023, Atiku Abubakar, ya bukaci ‘yan…