Matakin dage wa kasashen Mali da Nijar da Burkina Faso da kuma Guinea takunkumin da kungiyar…
Category: SIYASA
Gwamnatin Najeriya ta gargaɗin NLC kan zanga-zangar da ta shirya yi a ƙasar
Gwamnatin Najeriya ta yi kira ga ƙungiyar ƙwadago ta ƙasar NLC da ta jingine zanga-zangar da…
Wuya ta sanya ECOWAS Ta Ɗage Takunkumin Da Ta Sanya Wa Nijar Albarkacin Watan Azumin Ramadana
Ƙungiyar Bunkasa Tattalin Arziki Kasashen Yammacin Afirka ta ECOWAS, ta ɗage takunkumin da kakabawa Jamhuriyyar Nijar…
Ba gudu ba ja da baya a sauye-sauyen da za mu kawo – Tinubu
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya jaddada ƙudurin gwamnatinsa na ganin an aiwatar da sauye-sauyen tattalin arziki…
An samu hatsaniya a majalisar dokokin jihar Zamfara bisa tabarbarewar tsaro
A Najeriya, yau wa su ‘yan majalisar dokokin jihar Zamfara sun harzuka, game da abin da…
Majalisar dattawa Najeriya ta amince kafa kwamitin kudi na CBN
Majalisar dattawan Najeriya ta tabbatar da nadin mutane 12 karkashin jagorancin gwamnan babban bankin kasar, Olayemi…
Gwamnati za ta ƙara yawan mutanen da za ta bai wa tallafin kuɗi
Gwamnatin Najeriya na shirin sake fara bai wa talakawan kasar da kuma mafiya rauni miliyan 12…
Gwamnatin Binuwai Ta Ba Wa Makiyaya Wa’addin Ficewa Daga Jihar
Gwamnatin Binuwai ta umarci makiyayan da ta ce sun shigo jihar suna kiwon dabbobinsu a fili su gaggauta ficewa su…
Ƙudirin ƙirƙiro ƴan sandan jihohi ya tsalake karatu na biyu a zauren majalisa
Ƙudirin ƙirƙiro da ƴansandan jihohi a Najeriya ya tsalake karatu na biyu a zauren majalisar wakilai.…
Ecowas na tunanin yadda za a sassanta da Nijar da Mali da Burkina Faso
Shugabannin kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka (Ecowas) na shirin tattaunawa kan sassantawa da kuma…