Daga Rabiu Sanusi An bayyana Nasarar Gwamna Abba Kabir Yusuf nasara ce ta al’ummar jihar Kano…
Category: SIYASA
Sabon shugaban Laberiya ya kusa shiɗewa a lokacin shan rantsuwa
Sabon shugaban Laberiya, Joseph Boakai ya gaza kai ƙarshen jawabin shan rantsuwarsa yayin da ya kusa…
Rurum ya rabawa fiye da naira miliyan hudu ga daliban yankinsa dake karatu a Jami’ar Ahmadu Bello ta Zaria.
Akalla dalibai dake karatun fannoni daban daban a Jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria ‘Yan Asalin kananan…
Rufe iyakar Nijar yana cutar da tattalin arziƙin Najeriya — Sanata Aliero
Ɗan majalisar dattawa da ke wakiltar tsakiyar jihar Kebbi, Sanata Adamu Aliero, ya bayyana cewa ci…
Ɓangaren marasa rinjaye a majalisar wakilan Najeriya ya nemi a hukunta wasu alƙalai
Bangaren marasa rinjaye a majalisar wakilan Najeriya ya yi kira da a sanya takunkumai a kan…
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya gabatar da jawabinsa karon farko ga Kanawa bayan hukuncin kolin koli
Gwamnan jahar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya bayyana kudirin gwamnatinsa na kyautata rayuwar mutanen jahar,…
Ina godiya ga al’ummar Kano bisa addu’o’in da suka yi min – Abba Kabir
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce ya yi farin ciki maras misaltuwa da hukuncin…
Betta Edu: ACM ta shirya gudanar da zanga-zanga a Kaduna, Abuja muddin Tinubu bai dakatar da Ministan Cikin Gida, Tunji-Ojo ba
Ƙungiyar tuntuɓa ta Arewa Consultative Movement (ACM), ta yi kira ga Shugaban Ƙasa Bola Tinubu kan…
Tinubu ya rage yawan masu rakiya a tafiye-tafiyensa
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ba da sanarwar rage yawan jami’an da za su riƙa yi…
Shugaba Tinubu ya dakatar da ministar jin ƙai Betty Edu
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya dakatar da ministar jin ƙai, Betty Edu nan take. Kakakin shugaban…