Shugabannin kananan hukumomi 44 sun shigar da gwamnatin Kano kara a gaban Kotu kan yunkurin taba mu su kudi a gina Gadoji.

Shugabannin Kananan hukumomin jahar Kano guda 44 sun shigar da Gwamnatin jahar, kara a gaban wata…

Gwamnan jahar Ondo Akeredolu ya mutu

Gwamnan jahar Ondo Rotimi Akeredolu, ya mutu a wani asibiti a jahar Lagos da kudancin Nijeriya.…

MASU BUKATA TA MUSAMMAN SUNA DA GATA A WAJEN MU TA KO WACCE FUSKA- SANI WAKILI.

Daga Ibrahim Aminu Riminkebe, Kano. Mataimakin shugaban kwamitin kula da masu bukata ta musamman a majalisar…

Tinubu ya cire malaman jami’a daga tsarin albashi na IPPIS

Majalisar zartarwa ta Najeriya ta cire malaman jami’a, da na kwalejojin ilimi da fasaha daga tsarin…

Gwamnan Ondo Akeredolu zai fara hutun jinya gobe, Laraba

Gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu, zai fara hutun jinya a yau Laraba, kamar yadda me magana…

Ƴan majalisar dokokin Rivers 27 sun fice daga PDP

Ƴan majalisar dokokin jihar Rivers 27 cikin su 32 sun fice daga Jam’iyyar PDP mai mulki…

Gwamnatin Najeriya ta ce mutum 422 kacal ta ɗauki nauyi a taron Dubai

Yayin da take ci gaba da shan suka game da yawan wakilan ƙasar a taron COP28,…

Uba Sani ya ba da umurnin bincike kan jefa wa masu Maulidi bam a Kaduna

Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya nuna matukar damuwarsa, kuma ya bayar da umarnin gaggauta…

Najeriya Ta Yi Kira Ga Gwamnatin Sojan Nijar Da Ta Saki Bazoum 

Najeriya ta bukaci a saki hambararren shugaban kasar Nijar Mohamed Bazoum sannan kuma gwamnatin mulkin sojan…

Ƴan adawa na neman gwamnatin Tinubu ta yi bayani kan ɗumbin wakilan da ta tura taro Dubai

Ana ci gaba da ce-ce-ku-ce dangane da ɗumbin wakilan Najeriya har 1,400 da gwamnatin Tinubu ta…