Najeriya Ta Yi Kira Ga Gwamnatin Sojan Nijar Da Ta Saki Bazoum 

Najeriya ta bukaci a saki hambararren shugaban kasar Nijar Mohamed Bazoum sannan kuma gwamnatin mulkin sojan…

Ƴan adawa na neman gwamnatin Tinubu ta yi bayani kan ɗumbin wakilan da ta tura taro Dubai

Ana ci gaba da ce-ce-ku-ce dangane da ɗumbin wakilan Najeriya har 1,400 da gwamnatin Tinubu ta…