Ɗana ya cancanci zama kwamishina – Oshiomhole

Sanata mai wakiltar mazaɓar Edo ta Arewa, Adams Oshiomhole, ya ce ɗansa, Cyril, ya cancanta kuma…

Gwamnan Kano Ya Nada Shugabannin Hukumomin Shari’ar da Zakkah Da Harkokin Ma’aikata.

  Gwamnan jihar kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nada shugabannin hukumar Shari’a ta…

Sanatocin yankin Igbo sun nemi a sake duba ƙudurin harajin Najeriya

Sanatocin yankin kudu maso gabas sun shiga sahun waɗanda suke kira da a sake duba ƙudurorin…

Danbarwar Sarauta : Gwamnatin Kano Ta Yi Martani Kan Hana Sarki Sanusi Kai Hakimin Bichi.

  Gwamnatin jihar Kano ta yi martani ga hukumomin tsaron da suka yiwa fadar Sarkin Kano…

Tinubu ya umarci ma’aikatar shari’a da majalisa su yi gyara a dokar haraji

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bai wa ma’aikatar shari’a umarnin yin aiki tare da majalisar dokokin…

Hukumar alhazan Kano ta nuna damuwa kan rashin sayen kujerun aikin Hajjin bana

Shugaban hukumar alhazan jihar Kano, Alhaji Lamin Rabi’u Danbappa ya nuna damuwarsa kan ƙarancin sayen kujerun…

Kudirin Gyaran Dokar Haraji Ya Janyo Sauya Wurin Daurin Auren Yar Sanata Barau I. Jibrin.

  Mataimakin shugaban majalissar dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya sanar da sauya wajen daurin auren…

Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Nada Sabon Kwamishinan Tsaro Bayan Sallamar Aruwan.

Gwamnan jahar Kaduna, Uba Sani , ya dakatar da kwamishinan tsaro, Samuel Aruwan daga mukaminsa tare…

Mun yi wa ƙudirin haraji karatu na biyu don kwamiti ya samu damar bibiyarsa – Sanata Barau

Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Barau I Jibril ya ce Majalisar Dattawan ƙasar ta yi…

Ndume ya sa alamar tambaya kan gaggawar amincewa da ƙudurin haraji na Tinubu

Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta kudu ya ɗiga alamar tambaya kan yadda ake gaggawa…