An Gurfanar Da Wani Mutum Da Zargin Satar Sarkar Karfe A Ibadan

Rundunar yan sandan jihar Oyo, ta gurfanar da wani mutum mai suna , Michael Jeremiah, a…

NDLEA Ta Kama Maniyyata Aikin Hajji Dauke Da Hodar Iblis

Shugaban Hukumar da ke yaƙi da shan miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA Janar Buba Marwa (mai…

Yan Sanda Sun Kama Wadanda Ake Zargi A Kisan Gillar DPOn Rano

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta bayyana alhini da jimami bisa mummunan kisan gillan da aka…

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Kama Wanda Ake Zargi Da Yiwa Matar Aure Kisan Gilla

  Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wani matashi mai suna Sha’aibu Abdulkadir dan shekaru…

An Kama Matasa 27 Da Zargin Kashe DPO Bayan Sun Farmaki Ofishinsa A Rano

  Rundunar yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da rasuwar baturen yan sandan karamar hukumar Rano,…

Yan Sanda Sun Gaiyaci Harrison Gwamnishu Kan Wallafa Batan Mutane A Anambra.

Rundunar yan sandan jihar Anambra, ta gayyaci wani mawallafi , mai suna Harrison Gwamnishu, domin ya…

Jami’an Civil Defense Sun Bude Wuta A Jos

Mazauna garin Jos sun shiga cikin zullumi bayan da jami’an Hukumar Tsaro ta Sibil Difens (NSCDC)…

Zafin Kishi Ya Sanya Wata Mata Kashe Jariri Da Guba A Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce ta kama da tsare wata mata mai suna Zaliha Shu’aibu…

Yan Sandan Kano Sun Kama Masu Tare Hanya Suna Neman Trending

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta samu nasarar kama wasu mutane su 7 wadanda dukkansu matasa…

Tirkashi: Yan Sandan Kano Sun Cafke Yan Fashi 6 Da Kwato Motocin Sata 4

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano, ta kama wasu mutum shida da ake zargi da aikata fashi…